Saturday, June 27
Shadow

Ku yi hakuri da rashin wutar da kuke fama da ita, zamu gyara>>Ministan wutar Lantarki ya baiwa ‘yan Najeriya hakuri

Ministan wutar Lantarki, Adebayo Adelabu ya baiwa ‘yan Najeriya hakuri kan rashin wutar da ake fama da ita a ‘yan kwanakinnan.

Ya bayyana hakane a ganawar da yayi da manema labarai a Abuja ranar Talata inda yace musamman a wannan lokacin zafin da ake ciki rashin wuta akwai damuwa.

Yace amma suna bayar da tabbacin nan ba da jimawa ba zasu gyara wutar.

Karanta Wannan  Jihar Enugu tace zata rage farashin wutar Lantarki wa mutanen jiharta saboda kudin sun yi yawa, saidai kamfanin wutar Lantarki na kasa yace jihar dama duk wata jiha basu isa su rage kudin wutar ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *