Wednesday, March 25
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji a yau, Laraba

Farashin dala a kasuwar Chanji a yau Laraba, 25 ga watan Maris ya fara ne da 1,375.26.

Saidai da gari ya kara wayewa ya dan tashi zuwa Naira ₦1,375.61 akan kowace dala.

Wannan a kasuwar Gwamnati kenan kuma yana kasa da farashin ₦1,390 da aka sayar da dalar jiya Talata.

Farashin Dalar a kasuwar bayan fage a Legas da Abuja kuwa yana tsakanin Naira ₦1,420 zuwa ₦1,435 ne.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Mu muna neman Ceton Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam kuma ko wanda ba Musulmi ba sai sun amfana da cetonsa>>Inji Malam a matsayin martani ga Dr. Hussain Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *