Sunday, September 13
Shadow

Kalli Bidiyon: Ni fa tsohon dan fashi da makami ne, Amma Jesus ya zo da mala’iku 7 tare dashi, yace ya yafe min Zunubaina sannan ya shiryeni>>Inji Rev. Ezekiel Dachomo

Shahararren fasto dake yawan sukar Musulunci da musulmai, Rev. Ezekiel Dachomo ya bayyana cewa, a baya shi tsohon dan fashi da makami ne.

Yace a shekarar 1980 sun taba zuwa suka yi fashi a wani banki a jos.

Yace amma Jesus ya sameshi da mala’iku 7 yace ya yafe masa zunubansa sannan kuma ya shiryeshi.

Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi a kwanakin baya wadda ta dauki hankula sosai.

Karanta Wannan  Wai ina Kunyar matasan Arewa take? Matashi yanawa wannan Budurwar da ya kai dakin Otal Bidiyo yace kuma tana yawan dora wa'azi a Status dinta na WhatsApp

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *