
Wannan Bidiyon na dan gidan shugaban kasa, Seyi Tinubu inda ya wuce tsohon shugaban jam’iyyar APC, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ki gaisawa dashi amma ya wuce ya je ya gaisa da Abdulaziz Yari ya dauki hankula.
Bidiyon ya dauki hankula a kafafen sada zumunta inda ake ta tattaunawa akai.