Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Abinda Peter Obi yayi bayan da aka fara sallar Gawar Mahaifiyar Malam Nasiru Ahmad El-Rufai shi kuma yana cikin masallacin

Peter Obi yana cikin babban masallacin Juma’a na Abuja yayin da aka kabbara sallar gawar mahaifiyar malam Nasiru Ahmad El-Rufai.

An hango Peter Obi tsaye a cikin masallacin inda ya kalli kudu yayin da Musulmai suka kalli gabas suna sallar

Lamarin ya dauki hankula a kafafen sadarwa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Yanda Gwamna Abba Kabir Yusuf yayi rarrafe yabi ta kasan wata gada da ake ginawa ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *