Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon Da Duminsa: Yanda ‘yan kudu suka fito suna zanga-zangar cewa, Tinubu ya sauka daga mulki, Mulkinsa ya ishesu

Wasu matasa akan titin Benin zuwa Lagos sun fito zanga-zanga inda suke bayyana cewa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya sauka.

Sun bayyana cewa, Mulkinsa ya ishesu.

An ga yanda suka tare hanya suka hana kowa wucewa.

Karanta Wannan  Nima bana neman taimakon Inyas ko taimakon Manzon Allah(SAW), Taimakon Allah kawai nake nema>>Inji Malam Abdulrahman Umar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *