Tauraron mawakin Hausa, Dauda Kahutu Rarara ya shiryawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu gagarumin bikin zagayowar ranar Haihuwarsa.
An ga Rarara tare da mukarrabansa suna yanka Kek.
Sannan an ji har waka ya masa.