
Dan gidan tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai ya bayyana cewa, tsayawa takarar Peter Obi a matsayin shugaban kasa, Kwankwaso yayi masa mataimaki ne zasu kayar da Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zabe.
Ya bayyana hakane a X inda yace wannan hadi yana baiwa APC tsoro.