
Hukumar sojojin Najeriya ta musanta wani rahoto dake cewa wasu Tshàgyèrà sun kai samame gidan Bishop Kuka.
Rahoton yace Rundunar sojoji ta Operation Fansan Yamma ta musanta wannan labari.
Sanarwar tace Bishop Kuka na bikin Easter ba tare da wata matsala ba.
Inda suka bayar da tabbacin samar da tsaro.