Saturday, June 27
Shadow

A lokacin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan an min tayin Naira Miliyan 80 in tallatashi amma naki yadda>>Inji Ali Jita

Tauraron Mawakin Arewa, Ali Jita ya bayyana cewa, a lokacin mulkin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, an masa tayin Naira Miliyan 80 ya tallata shugaban kasar amma yaki amincewa.

Ya bayyana hakane a hirarsa da Fati Muhammad inda yace Har Ali Nuhu ya kira amma dai haka suka bar abin ya shiririce.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda basaraken jihar Kogi ya kubuta daga hannun masu Gàrkùwà da mutane bayan shafe wata daya a hannunsu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *