
Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Muhammad tawa tsohon mijinta, Sani Musa Mai Iska Tonon Silili inda ta bayyana cewa, kamin su tafi ingila tare dashi shi malamin makarantar Islamiyane.
Tace amma da suka je can sai ya zama dan iska, ya fara shan Qiya, bin mata da saka dan kunne.
Ta bayyana cewa, idan ya kai mace gida, sai yace mata wai ita kanwarsa ce.
Tace haka taita addu’a har Allah ya rabata dashi.