Monday, April 6
Shadow

Ji yanda wani sabon Rikici ya kunno kai a fadar shugaban kasa dake Abuja

Rahotanni sun bayyana cewa, Sabon Rikici ya kunno kai a fadar shugaban kasa tsakanin Sunday Dare da Daniel Bwala

Rahoton yace a baya masu ruwa da tsaki a fadar shugaban kasar sun yi kuti-kuti aka kori Ajuri Ngilale daga fadar.

Dalilin da yasa suka yi nasara shine dan shugaban kasar Seyi Tinubu ne ya kawoshi.

Amma Shi Daniel Bwala shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ne da kansa ya kirashi ya ce ya zo ya masa aiki kuma akwai kyakkyawar fahimta a tsakaninsu.

Karanta Wannan  Ke Uwace, Ki yi hakuri da rashin Kunyar da matan jihar mu suka miki, daukar nauyinsu aka yi>>Wike ya baiwa matar shugaban kasa, Remi Tinubu hakuri bayan matan jihar Rivers sun tashi sun fice daga dakin taro yayin da take jawabi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *