Thursday, April 9
Shadow

Gwamnatin tarayya ta ware Naira Biliyan 135 dan yin shari’a a kotu bayan zaben 2027

Rahotanni sun bayyana cewa, Gwamnatin tarayya ta ware Naira Biliyan 135 dan yin shari’ar bayan zaben 2027.

Hakan na kunshene a cikin kasafin kudin da Gwamnatin ta aikawa da majalisar tarayya.

Saidai wannan sabon tsarin na shan suka a wajan ‘yan Adawa na ADC da PDP.

Inda dukansu ke cewa watau sun san ma ba zasu yi adalci a zaben ba shiyasa suka shirya ma yin shari’a.

Wannan dai shine karo na farko da aka ware wadannan kudade a tarihin Najeriya.

Karanta Wannan  Ji Labarin yanda aka yaudari wata matashiyar Najeriya aka kaita kasar Mali da sunan zata yi aiki a Supermarket amma aka ce Qaruwanciy zata yi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *