
Rahotanni daga hukumar kula da wutar Lantarkin Najeriya me suna National Grid sun bayyana cewa, wutar ta samu matsala gaf da karfe 12 na rana yau.
Hukumar tace wani sashe na kasarnan ya fada Duhu.
Suce nan gaba kadan za’a samu cikakken bayani kan lamarin.