Saturday, September 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda sabon wajan tsayuwar Motoci na zamani da aka kashe Miliyoyin Naira wajan ginawa a Abuja ya lalace bayan ruwan sama

Wajan tsayuwar motocin haya na Kugbo dake Abuja da aka kashe Miliyoyin Naira aka gina ya lalace.

Lamarin ya jawo cece-kuce inda da yawa ke cewa dama can ba da kayan aiki masu inganci aka yi aikin ba.

https://twitter.com/i/status/2041539082598187009
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda 'Yan Gombe suke cewa Farfesa Isa Ali Pantami yayi rawa a zagayen siyasar da yayi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *