Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Bayan da Dr. Hussain Kano yace yana son mawakiya Fati Nijar da aure, sun hadu

A kwanakin bayane dai Dr. Hussain Kano ya fito ya bayyana cewa, yana son mawakiya, Fati Nijar da aure.

Saidai yace ya aika mata da sakonni ta shafinta na Tiktok amma bai sameta ba.

Kwatsam yana kan Tiktok live sai ga Fati Nijar ta shiga Tiktok live din nasa.

Nan kuwa malam ya fara jin kunya yana gumi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Da Duminsa: 'Yan jam'iyyar ADC, Su Atiku, Kwankwaso, Peter Obi da sauransu sun fito yau zasu yi zanga-zanga a ofishin INEC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *