Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Dubban mutanen da suka taru a wajan Zàngà-zàngàr ADC

Dubban mutanene suka taru a wajan Zàngà-zàngàr da jam’iyyar ADC ta gudanar zuwa ofishin hukumar zabe me zaman kanta INEC.

INEC dai ta cire David Mark a matsayin shugaban jam’iyyar ADC na riko sannan ta cire Rauf Aregbesola a matsayin sakataren jam’iyyar.

Karanta Wannan  Rarara ya samarwa daya daga cikin yaransa aikin Gwamnati

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *