Shugaban Kiristoci, Pope Leo ya kai ziyara kasar Algeria.
Sannan ya kai ziyara babban Masallacin kasar inda aka ga ya cire takalmi.
Hakan ya jawo masa yabo sosai.