Tuesday, April 14
Shadow

Kalli Bidiyon abin Kunya: Kakakin majalisar jihar Adamawa wanda dan APC ne ya je kauyensu wajan taron siyasa yace Najeriya, yana tsammanin za’a ce sai Tinubu, sai jama’a suka ce sai Atiku

Kakakin majalisar jihar Adamawa ya je garinsu inda ya tara taron siyasa dan yiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yakin neman zabe.

Saidai a yayin da ya tashi zai yi bayani yace, Najeriya, sai aka ce masa sai Atiku a yayin da yake tsammanin ace masa sai Tinubu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Abinda matasa a jihar Edo sukawa fastar yakin neman zaben shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *