Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon Da Duminsa: Yanda ICPC suka sake kai Malam Nasiru Ahmad El-Rufai kotu a yau

A yau, Talata ma, Hukumar ICPC sun sake gurfanar da tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai a kotu.

A yau ne kotu zata yanke shawarar ko zata bayar da belinsa ko kuwa a’a.

Karanta Wannan  Gwamnatin Tarayya da hadin kan kasar China zata tayar da kamfanin karafa na Ajakuta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *