Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Saboda karamata, na taba tuka mota tsawon watanni 2 babu fetur a cikinta>>Inji Wannan faston

Wani fasto ya dauki hankula sosai a kafafen aada zumunta bayan da yace ya taba tuka mota tsawon watanni 2 ba tare da fetur a cikin motar ba.

Faston ya kuma ce diyarsa ta taba gaya masa cewa, babu gas din girki ya kare, yace kuma gashi bashi da kudi, shine kawai ya shafa jikin gas din sai da aka yi girki da gas din na tsawon watanni 3 ba tare da zuba masa gas ba.

Karanta Wannan  Kirista Grace ta ce Kalaman Baffa Hotoro akan Sheikh Dahiru Usman Bauchi basu kamata ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *