Tuesday, April 14
Shadow

Da Duminsa: Babbar kotun tarayya ta bayar da belin Malam Nasiru Ahmad El-Rufai

Rahotanni daga Babbar kotun tarayya dake da zama a Kaduna sun bayyana cewa, Kotun ta bayar da belin malam Nasiru Ahmad El-Rufai.

Hakan na zuwane a yayin da yake fuskantar Tuhume-Tuhume 9 da gwamnatin tarayya take masa.

A baya dai babbar kotun jihar Kaduna ta bayar da hakuri inda tace magabar belin malam Nasiru sai ranar 21 ga watan Aprilu zata yi hukunci akai.

Karanta Wannan  Wani mùtùm ya mùtù a kokarin dakko wayarsa data fada rijiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *