Friday, July 17
Shadow

Allah Sarki:Kalli Bidiyon yanda kowa ke ta fifita a wajan babban taron jam’iyyar ADC

Rahotanni sun bayyana cewa na’urar sanyaya daki, watau AC ta daina aiki a wajan babban taron jam’iyyar ADC sannan an dauke wuta, kamar yanda muka kawo muku a baya.

Hakan yasa dole saidai fankoki aka dauko aka kawo wajan taron.

Bayan da manyan baki suka gama kammaluwa, an ga kowa ciki hadda su Atiku, Kwankwaso, Peter Obi, Rotimi Amaechi sai fifita suke.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) baya cutarwa baya amfanarwa, yana Kabari, Kuma duk me neman ya bashi wani abu ba zai samu ba, ka nema a wajan Allah>>Inji Malam Abdurrahman Umar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *