Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Yadda Tijjani Gandu yayi wakar Falle daya ce a wajan babban taron jam’iyyar ADC, an harraka sosai

Tauraron mawakin siyasa, Tijjani Gandu ya yi wakar Falle dayace a wajan babban taron jam’iyyar ADC dake Gudana a Abuja.

An ga yanda wakar ta kayatar da mutane sosai a wajan

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Dan uwan Kwankwaso na jini, Yahya Musa Kwankwaso ya watsar da NNPP inda yabi Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *