
A wata hira da aka yi da tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, an tambayeshi shin zai iya janyewa Peter Obi takara idan ya lura Peter Obin yafi shi jama’a?
Atiku yace zai iya mana.
Yace ita takarar siyasa ana samuntane ta hanyar zaben fidda gwani ko kuma ta hanyar samar da dan takara na bai daya.
Yace a kowane mataki idan Peter Obi ya zamana shine yayi nasara zai goyi bayansa.