Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Mu matsalarmu abinci ce, idan dai za’a bamu abinci, zamu sake zaben APC>>Inji Wannan bayeraben

Wani Bayerabe dan barandan siyasa ya dauki hankula bayan da yace su matsalarsu abinci ce.

Yace idan dai za’a basu abinci, a shirye suke su sake zaben jam’iyyar APC.

Bidiyon sa ya dauki hankula a kafafen sada zumunta inda ake ta Allah wadai dashi.

Karanta Wannan  Kasar Saudiyya zata gina Filin Kwallon kafa(Stadium) wadda babu irinta a Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *