Sunday, April 19
Shadow

Duk da Ina Musulma, Idan na samu me sona Kirista zan bushi>>Inji Zainab

Wata ‘yar Tiktok me suna Zainab ta bayyana cewa duk da tana Musulma, idan ta samu Me sonta Kirista, zata bishi.

Ta yi tambayar cewa shin akwai adalci a tsarin cewa Musulmi zai auri Kirista mace amma ita mace musulma ba zata iya auren Kirista namiji ba?.

https://www.tiktok.com/@zainab00670/photo/7629070664762232071?_r=1&_t=ZS-95fayCgdHn7
Karanta Wannan  Fadar Shugaban asa ta zargi Malam Nasiru Ahmad El-Rufai da bata mata suna ta hanyar yada labaran Karya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *