Saturday, June 27
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau, Litinin

Farashin dala a kasuwar Gwamnati ta yau, Litinin 20, ga watan Aprilu na shekarar 2026 ya kama akan Naira 1,347.33 duk wata.

A kasuwar bayan fage ta garuruwan Kano, Legas da Abuja kiwa ana sayen dalar akan Naira 1,395, inda ake sayar da ita akan Naira 1405

Karanta Wannan  FIFA ta goge Fastar gasar cin kofin Duniya ta 2026 data wallafa a shafinta bayan data sha suka saboda babu hoton Ronaldo a fastar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *