Monday, April 20
Shadow

Da Duminsa: Kalli Bidiyon yanda shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila ke bayar da umarnin a lalata jam’iyyar ADC

Wani Bidiyo ya bayyana inda aka ji shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila yana bayar da umarnin a lalata jam’iyyar ADC.

Ya bayar da umarni ne ga dan majalisa daga jihar Kogi, Leke Abejide.

An ga Bidiyon ya watsu sosai a kamafafen sada zumunta inda lamarin ya bayar da mamaki.

Karanta Wannan  A bayyane yake Gwamnati kadai ba zata iya bayar da tsaro ba, sai mun tashi tsaye mun baiwa kan mu kariya>>Inji T.Y Danjuma

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *