
Farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Laraba, 22 ga watan Afrilu ya kai Naira 1,348.77 NGN akan kowace dala.
Farashin ya dan sauka zuwa Naira 1,346.30 NGN kamin daga baya ya sakw hawa.
A kasuwar bayan fage kuwa ta garuruwan Abuja, Legas da Kano, Farashin dalar ya kai Naira 1,450 NGN zuwa naira 1,470 NGN akan kowace dala.