
Shugaban daliban Najeriya Olushola Oladoja ya jinjinawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu saboda a cewarsa, dalibai basu taba samun kulawa irin ta lokacin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba.
Ya bayyana hakane a wata hira da yayi da manema labarai.
Yace a lokacin shugaba Tinubu ne aka baiwa dalibai bashi dan su yi karatu sannan a lokacin Tinubu ne aka nada ministan matasa wanda da gaske matashinne