Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Na koma gidan tsohon Mijina dana kasa hakuri nace sai ya sakeni, na iske ya auri wata matar wallahi ba zan boye ba na ji kishi da kewa sosai>>Inji Wannan bazawarar

Wannan wata Bazawara ce data daui hankula a kafafen sadarwa bayan da tace ta koma gidan tsohon Mijinta inda ta iske ya auri wata mata.

Tace ba zata boye ba, ta ji ba dadi kuma ta yi dana sanin rabuwa dashi.

Tace da ta yi hakuri da yanzu itace a gidan.

https://www.tiktok.com/@dumdum8109/video/7631477271915744519?_r=1&_t=ZS-95mfrSGn21I
Karanta Wannan  Sabon Umarni: Daga yanzu duk sojan da aka kai daji ya tabbata ya shekye akalla guda daya kamin ya dawo, idan kuwa ka dawo baka sheke ko guda ba aikinka bai cika ba>>Inji Shugaban Sojoji Janar Christopher Musa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *