
SIYASAR KANO: An hangi wasu mata magoya bayan Gwamna Abba Kabir Yusuf suna daga Dan Kamfai na mata suna kiran Dan Kamfen Tsula.
Matan da suka bayyana kansu a matsayin yan kungiyar Gida Gida Tiktokers, an jiyo su suna ihu suna kiran Dan Kamfen Tsula.
Jama’a da dama A Kano sun nuna alhinin su kan wannan abu a cewar su wannan ba dabiar Kanawa bace, Videon yana comment
Meye Raayin ku ?