Friday, April 24
Shadow

Kalli Bidiyon dakin haya da ake biyan Naira Rubu dari shida a shekara a Legas, dakin karami ne sosai wani yace ko kafa ba zai iya mikewa a ciki ba

Wani gidan haya ya dauki hankula sosai a Legas inda aka ga dakine kawai wanda ba babba ba amma ana biyan Naira Dubu dari shida a shekara.

Da yawa sun ce ko kafa da kyau ba zasu iya mikewa ba a ciki

Karanta Wannan  Aƙalla mutum 95 sun ràsù a girgizar ƙasa a China

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *