Friday, April 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Ba zamu yadda mazan mu su zama saidai mu taba musu inda zasu ji dadi ba amma su ba zasu taba mana ba>>Inji Wadanna matan dake koya yanda ake Sàdùwàr Aure

Wasu mata ‘yan Arewa dake nuna yanda ake saduwar Aure suna bayar da shawara sun bayyana cewa ba zai yiyu miji saidai kai ne zaka rika taba masa inda zai ji dadi ba amma kai ba zai taba maka ba.

Sun ce dolene idan suka tabawa mijinsu inda zai ji dadi shima ya taba musu inda zasu ji dadi

Sannan sun ce ba zasu yadda da namiji me saurin kawowa ba.

Karanta Wannan  Kamfanin samar da wutar lantarki na Najeriya, TCN yace ya samar da wuta me karfin da ba'a taba samun kamarta ba a Tarihin Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *