Saturday, April 25
Shadow

Wannan wasu Kiristoci ne da aka kama sun yiwa wani me gari aika-aika a jihar Filato, da farko dai an zargi Fulanine suka yi ta’asar

Wannan wasu Kiristoci ne da aka kama sun yiwa me garin Kwallak a jihar Filato aika-aika, suka aikashi ga mahaliccinsa.

Da farko dai an yi zargin cewa, Fulanine suka yi wannan ta’asar amma da dubu ta cika an gane Kiristoci ne ‘yan garin.

Nan take dai matasa suma suka aiwatar musu da irin abinda sukawa me garin.

Karanta Wannan  Allah Sarki: Kalli yanda aka yi jana'izar Marigayi, tsohon Alkalin Alkalan Najeriya Muhammad Tanko da ya rasu a kasar Saudiyya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *