Saturday, April 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Wannan kanina ne uwarmu daya uban mu daya, amma yana shan kallo, babu abinda bai gani ba a jikina ni da kawayena, bamu jin kunya a gabansa muke canja kaya

Wannan wata budurwa ce data dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan data nuna kaninta uwa daya uba daya tace babu abinda bai gani ba a jikinta ita da kawayenta.

Tace a gabanshi suke canja kaya basa jin Kunya.

Da yawa dai sun yi Allah wadai da ita inda suka ce hakan bai dace ba suna lalata masa tarbiyya.

Karanta Wannan  Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayar da Umarnin a dawo a ci gaba da yin Gwajin Makamin kare dangi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *