
Wadannan wasu ‘yan uwan junane Macen sunanta Aisha, Namijin kuma sunansa Umar.
Ita ‘yar Madigo ce yayin da dan uwanta namijin shi kuwa dan Liwady ne.
Sun bayyana cewa sun tsere daga Najeriya ne zuwa kasar Ingila saboda gudun irin hukuncin da za’a dauka akansu a Najeriya da kuma kyama da zasu fuskanta.
Saidai da yawa na ta Allah wadai dasu.