Wednesday, April 29
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Golan Real Zaragoza ya mangare dan kwallon Huesca saboda haushin an bashi jan kati

Golan kungiyar Kwallon kafa ta Real Zaragoza ya dauki hankula bayan da aka bashi jan kati.

Ya ture dan wasan kungiyar Huesca da suke buga wasa da ita inda aka bashi jan Kati, saidai ya kara zuwa ya mangare wani dan wasan kungiyar.

Lamarin dai ya kawo hatsaniya a filin wasan.

Wasan dai ya tashi Huesca na cin Real Zaragoza 1-0.

Karanta Wannan  Kungiyar Magoya bayan Peter Obi sun koma goyon bayan Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu inda suka ce shine zai kai Najeriya ga ci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *