Tuesday, April 28
Shadow

Hotuna: Yanda Tshàgyèrà a Kano suka farwa kasuwar Wayoyi ta Farm Center dake Kano da rana tsaka

Rahotanni sun bayyana cewa, wasu ‘yan daba sun farwa kasuwar wayoyi ta Kano, Farm Center da rana tsaka.

Sun fasa wasu gilasan da ake ajiye wayoyin inda hakan ya kawo tarnaki sosai.

Rahoton yace tsageran sun ci zarafin mutane inda suka kwace wayoyi.

Daga baya dai an samu nutsuwa inda jami’an tsaro suka kai samame wajan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Gwamnan jihar Naija ya jawo cece-kuce sosai bayan da aka ganshi ya shiga coci an yi irin addu'ar kiristoci dashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *