Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Ban ce ‘yan Najeriya basu iya Turanci ba, an min muguwar fassara ne, Inji Shugaban Kenya

Shugaban kasar Kenya, William Ruto ya bayyana cewa, an masa fassara ba daidai bane kan maganar da yayi amma shi bice ‘yan Najeriya basu iya Turanci ba.

Yace yana kwatance ne cewa duk kasashen Afrika sun iya Turanci amma turancin Najeriya wani lokacin sai an fassara maka sannan zaka gane.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Sarkin Kano ke Kuskus da 'yan ajinsu a jami'ar Northwest University, Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *