Thursday, April 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Musa Mai Sana’a ya yiwa Ali Jita zazzafan martani bayan da Ali Jita yayi magana akan tallata gwamnatin APC da yake yi

Tauraron fina-finan Hausa, Musa Mai Sana’a yawa Ali Jita Zazzafan Martani kan maganar da yayi game da tallata Gwamnatin APC da yake yi.

Ali Jita yace ya gayyaci Musa Mai Sana’a ya zo zauren tattaunawarsa dan ya amsa wasu tambayoyi game da tallata APC da yake yi amma bai je ba.

Saidai a nasa maganar, Musa Mai Sana’a yace Ali Jita ya fita daga harkar rayuwarsa dan bai san yanda yake ciyar da iyalansa ba.

Musa yace bai taba tambayar Ali Jita ba ya taimakeshi kuma shima da yace wasu ‘yan siyasa suka bashi tallafi wa ya dameshi?

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda wata Budurwa tasa aka kama mawakin Kudu, Portable bayan da ya Dìrqà mata Chìkìn Shègyè

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *