Wani me amfani da power bank da akewa caji a rika yawo dashi ya nuna irin barnar da power bank din ya masa a dakinsa.
An ga yanda power Bank din ya kona masa kujera.
Yace mutane su yi hattara da yanda suke amfani da Power Bank din.