Wednesday, September 2
Shadow

Anata Rade-radin cewa APC ta hana Pantami Tikitin takarar Gwamna a jihar Gombe

Rade-radi na ta yawo a kafafen sada zumunta cewa jam’iyyar APC ta hana farfesa Isa Ali Pantami tikitin takarar Gwamna a jihar Gombe.

Wasu sun bayyana mamakin hakan inda wasu kuma suka ce hakan bai basu mamaki ba sun san dama ba zai samu ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ni Musulmi ne amma zan iya komawa Kirista, Ina nan ina bincike, idan kuka ji na koma Kirista kada ku yi mamaki>>Inji sha'aban Shaba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *