Sunday, September 6
Shadow

Farashin Dala a kasuwar Chanji ta yau, Juma’a

Farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau Juma’a, 1 ga watan Mayu na shekarar 2026 na akan Naira 1,374.69 kan kowace dala.

A kasuwar bayan fage kuwa ta garuruwan Kano, Abuja, da Lagos, Farashin dalar ya kama akan Naira 1,374 zuwa Naira 1,376 akan kowace dala.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Anan Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II kenan yayin da ya jewa iyalan tsohon kakakin majalisar Dattijai, Bukola Saraki gaisuwane

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *