Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon da Duminsa: Nabi Peter Obi na fice daga jam’iyyar ADC, nima na koma NDC>>Kwankwaso

Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya bi Peter Obi inda ya fita daga jam’iyyar ADC ya koma jam’iyyar NDC.

An ha Kwankwaso tare da Peter Obi sun shiga ofishin jam’iyyar NDC tare dan su yi rijista da yammacin yau.

A dazune shima Peter Obi ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar ADC zuwa NDC.

Karanta Wannan  Kalli Sabon Bidiyo: A karshe dai Ummi Nuhu ta fito da kanta ta fadi kuskuren da ta yi da ya jefata a wahalar rayuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *