Friday, September 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Yayi Sihiri da Budurwarsa bayan da ta je Kwana a gidansa

Wannan wani Bidiyo ne da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta da ya nuna wani Yayi Sihiri da Budurwarsa da ta je kwana a dakinsa.

‘Yan uwanta sun je nemanta dakinsa inda suka tarar ga Ita kwance a bandaki.

https://twitter.com/i/status/2050854488349503677
Karanta Wannan  Miliyoyin mutane a kasashen Sifaniya da Portugal sun tsinci kansu cikin yanayi na duhu sakamakon katsewar lantarki a sassan ƙasashen

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *