Wednesday, May 6
Shadow

Ba lallai in iya gudanar da zaben gaskiya ba>>Inji Shugaban INEC, Farfesa Joash Amupitan

Shugaban Hukumar zabe me zaman kanta, Farfesa Joash Amupitan ya bayyana cewa ba lallai a samu zaben gaskiya ba.

Ya bayyana cewa dalili kuwa shine saboda matsalolin tsaron da suka mamaye Najeriya.

Ya bayyana hakane ranar Laraba a ziyarar da ya kaiwa shugaban ‘yansandan Najeriya, IGP Tunji Disu

Jihohi daban-daban ne a Najeriya ke fama da matsalolin tsaro wanda suka ki ci suka ki cinyewa

Karanta Wannan  Rigi-Rigi ya rigamu gidan gaskiya yana Shirka bai kamata a nema masa gafara ba>>Inji Malam

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *