
A yayin da matasa suka taru a kofar gidansa suna kiran ya fito takarar shugaban kasa a 2027.
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya bayyana cewa ya ji kiraye-kirayen amma zai tattauna da tuntubar na kisa dashi kamin ya yanke hukunci.
Jonathan ya bayyana muhimmancin kishin kasa da kuma shigar matasa a dama dasu a harkar shugabanci.