Friday, May 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Masoyan Adam A. Zango sun ce zasu sai mata fom din takarar Gwamna ko sanata a Kaduna

Masoyan Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango sun sha Alwashin sai masa fom din takarar gwamna ko dan majalisa a jihar Kaduna.

Sun kuma sha alwashin tsayawa dan yi masa yakin neman zabe.

Saidai a martaninsa, Adam A. Zango yace shi yana tare da mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima amma ya gode da soyayyar da masoyan nasa suka nuna masa.

Karanta Wannan  Sojojin da suka yi Juyin mulki a kasar Guinea Bissau sun saki Goodluck Jonathan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *